<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1)Bisa giciye, bisa giciye,
 Ɗan Allah ya mutu domina.
 Ya sha raɗaɗi,
 Ya ɗauki zunubai
 Bisa giciye

[V2]
 2)Ɗauki giciye, ɗauki giciye,
 Kai Mai Binsa, ɗauki giciye
 Ƙanƙantad da kai,
 Ka bi shi, shi kaɗai
 Ɗauki giciye.</lyrics>
<title>Bisa Biciye, Bisa Giciye Y16</title>
<hymn_number>16</hymn_number>
</song>